Sama da shekaru 100 mutanen 'Saala' ba su taba sanin Demokaradiyya ba | Legit TV Hausa
У вашего броузера проблема в совместимости с HTML5
Sama da shekaru 100 mutanen 'Saala' ba su taba sanin Demokaradiyya ba | Legit TV Hausa
Ka taba ziyartar wani kauye wanda rayuwarsu ta baka tausayi? To kamar haka ne a garin 'Saala' da ke jihar Bauchi, sama da shekaru 100 suke rayuwa a garin, amma basu taba sanin akwai gwamnati ba, kuma tun zamanin Sir Abubakar Tafawa Balewa suke kad'a kuri'ar zabe.
- Ba su da makarantun zamani
- Ba su da titi ko gada
- Ba su da asibiti ko dakin shan magani
- Ba su da wutar lantarki ko ruwan famfo
- Ba su da kayan gini na zamani ko kayan noma na zamani
- Ba su da ofishin wata hukumar tsaro
Ya al'ummar wannan gari suke rayuwa? Legit TV Hausa ta yi maku tsakure a cikin wannan bidiyon.