Tarihin MIYA - Garin da har yanzu ake bautar dodanni | Legit TV Hausa
У вашего броузера проблема в совместимости с HTML5
Tarihin MiYA - Garin da har yanzu ake bautar dodanni | Legit TV Hausa
Musulunci ya shiga garin Miya, da ke jihar Bauchi, a lokacin Shehu Usman Danfodiyo, inda kaso mai tsoka suka Musulunta. Sai dai, har yau, har gobe, akwai masu bautar dodanni a garin Miya, mutanen da aka fi sani da MIYAWA, wadanda suke da kusan rabin kason mutanen Miya.
Ko me ya sa har yanzu suke bautar dodanni? Ya suke al'adunsu na gargajiya? Zaku samu amsarku a cikin wannan bindiyon.