Yan Arewa sun yi maraba da tarihin Zahra Buhari? | Legit TV Hausa
У вашего броузера проблема в совместимости с HTML5
Yan Arewa sun yi maraba da tarihin Zahra Buhari? | Legit TV Hausa
A ranar Asabar, 30 ga watan Nuwamba, Zahra Buhari, matar Ahmed Indimi ta gudanar da wani taro wanda ta bayar da tarihin rayuwarta. Sai dai, mutum ba zai samu damar shiga dakin taron ba har sai ya biya kudin shiga N10,000 wanda Zahra ta ce na Gidadauniyarta ne ZMB Homes.
Legit TV Hausa ta ji ra'ayoyin 'yan Arewa kan tarihin rayuwarta da ta bayar, da kuma yadda aka rinka caccakarta kan kudin shigar da ta sanya.
Ko 'yan Arewa sun yi maraba da tarihin rayuwar Zahra Buhari?