IBRAHIMAL MA'AZZAMU SOJA KANTIN KWARI - 15th January 2020
У вашего броузера проблема в совместимости с HTML5
WATA SABUWA...
Kamata yayi EFCC ta bunciki wani tsohon gwanman kano akan kudin yan fansho....
BATUN NA ZUWA NE TA BAKIN IBRAHIMAL MA'AZZAMU SOJA KANTIN KWARI..
TA CIKIN SHIRIN #HARSHENKA_ALKALINKA NA WANNAN RANA..WANDA YA SABA ZUWAN MUKU A KOWACE RANAR LITININ ZUWA JUMA'A,A GIDAN RADIO RAHMA 97.3FM KANO
DA MISALIN KARFE 8:30 ZUWA 9:00 NA DARE
SAI MAIMAICIN SHIRIN DA MISALIN KARFE 7:00 ZUWA 7:30 NA SAFE
TARE DA Abdullahi Muhammad Wali
SAI KU BIYO MU...