ALHAJI ISAH DIREBA (masuyi don ALLAH) - 22ND January 2020
У вашего броузера проблема в совместимости с HTML5
DON ALLAH DON ANNABI A GAFARTAWA KOFA DON YAYI LAUSHI SOSAI...
Batun na zuwa ne ta bakin shugaban masuyi don Allah,ALHAJI ISAH DIREBA
Kana yayi wa kwankwasiyya biki na siyasa
Ta cikin shirin #harshenka_alkalinka na wannan rana
Daya saba zuwan muku a gidan radio rahma 97.3fm
Da misalin karfe 8:30 na dare,sai maimaichi da misalin karfe 7:00 zuwa 7:30 na safe
Tare da #abbas_salisu_s/dinki
Sai ku biyo mu..