Alh Abdulmajid Dan Bilki Kwamanda - 5th Febuary 2020
У вашего броузера проблема в совместимости с HTML5
Ina baiwa shugaban kasa Muhammadu Buhari shawara akan ya sauke ministan Noma ya maye gurbin sa da tsohon dan majalisar tarayya Hon Abdumumin Jibril Kofa-Inji shugaban Arewa Media Group Alh Abdulmajid Dan Bilki Kwamanda.
Ku kasance tare damu ta cikin shirin harshenka alkalinka na wannan rana da misalin karfe 8:30-9:00 na dare,sai maimaicin shirin da karfe 7:00-7:30 na safe.
Tare da Abbas S/Dinki
#AbdulmajidDanBilkiKwamanda
#harshenkaalkalinka
#rahmaradio
#rahmatv
#siyasarkano
#kano