У вашего броузера проблема в совместимости с HTML5
Juma'ah 21/12/2019.
Alhamdulillah!!!
Live Video Daga Nasihar Juma'ah kamin zuwan Imam ( Pre Khudbah) daga bakin
Sakataren Majalisan Mallamai Jibwis
Gombe State Ustaz Abubakar Mahmoud Puma Da Kuma
Ash Sheikh Hamza Adam Abdulhamid Shugaban Majalisar Malamai na Jihar Gombe.
Wanda ya Saba gabatar mana aduk ranan Juma'ah a babban Masallacin Juma'ah na daya dake new commercial area Gombe.
Karkashin Sananniyar Kungiyar Wa'azin Addinin Musulunci maisuna Jama'atu Izalatil Bid'ah Wa ikamatis Sunnah, Assasawar Marigayi Ash-Sheikh Isma'ila Idris Bn Zakariyya Jos, Allah ya gafarta masa Amin.
Allah ya Kara daukaka Addinin Musulunci da Musulmai aduk inda suke Amin.