AL-AKHDHARI (HAUSA): Darasi No 07 (Cheikh Zakariya Dotti)
У вашего броузера проблема в совместимости с HTML5
AL-AKHDHARI (HAUSA): Darasi N° 07 (Cheikh Zakariya Dotti)
*QADAN DAGA KARATUN*
*(ويجبُ) عليه حفظ لسانه من الفحشاء والمنكر والكلام القبيح وإيمان الطلاق ، وانتهار المسلم وإهانته ، وسبه وتخويفه في غير حق شرعي .
(ويجبُ) عليه حفظ بصره عن ا لنظر إلى الحرام ، ولا يحل له أن ينظر إلى مسلم بنظرة تؤذيه إلا أن يكون فاسقاً فيجب هجرانه .*
DARASOSI
- Malam yayi akan kiyaye harce ga munanan zance.
- Malam yayi bayani game da kalmar ”Alfasha da Almunkar" da banbancin su.
- Malam ya tsawayta bayani akan lamarin shika da lafuzozin shika.
Al misali: Idan mutun ya saki matar sa a cikin fushi, ta saku ?
- Malam na jan hankali mu akaī hāinci, tsoratar da Musulmi, tsinuwa, da zagin musulmi
- Malam na magana akan tarbiyan yaranmu; da kuma abubuwa daiwa da zaku samesu a cikin cikekkyar videon.
✍?
#@ AHLUS-SUNNAH DE DOUALA: Infos